D
Datti Assalafiy Tech
07.07.2026 07:37 · 👁 2.5K
BABBAN MALAMIN MU NA CRYPTO YA KAFA SABON TARIHI
Malam Sunusi Danjuma Ali dan uwan mu kuma Malamin mu da yake shayar damu ilimin crypto, ya samar da sabon taken dinsa a kan blockchain na Solana da sunansa Sunusi
Daga jiya da yayi launching token din a farashin $50k Fully Diluted Valuation (FDV) zuwa wayewar garin yau sai da ya taba $1Million FDV
Wannan babban abin farin ciki ne garemu 'yan Crypto na Arewacin Nigeria, Sunusi mutum ne mai gaskiya da na garta
Wannan token din Allah ne kadai ya san inda darajarsa zata tsaya, ku yi kokarin saya komin karancinsa ku zaba masa ido ku sha abin mamaki
Address na Sunusi token dake kan Solana👇
2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
D
Datti Assalafiy Tech
05.07.2026 09:24 · 👁 4K
Refarrel code
77225875
D
Datti Assalafiy Tech
05.07.2026 09:23 · 👁 3.6K
INTERLINK NETWORK UPDATE
Yanzu haka an fara sayen interlink network duk akan farashin saman da Naira dubu 2 kowani guda daya
Duk wanda ya kammala KYC zaiyi migration a tura masa zuwa cikin wallet dinsa, idan ya ga dama ya sayar ko ya ajiye
Ana mining din Interlink duk bayan awa uku zuwa hudu, wanda basu fara ba zasu iya farawa yanzu, ga |ink
👇
https://interlinklabs.ai/77225875
Ko a je Palystore kayi searching Interlink network, sai ayi singup da gmail, a kirkiri ID da pasward
Sai abi wadannan hanyoyi guda hudu da nayi screenshot a hoto, a saka wannan referral code 77225875, za'a samu ITLG guda 1000
Daga nan sai a cigaba da mining kuma a gayyaci 'yan uwa su fara
Kar a manta ga refarrel code
👇👇
77225875
D
Datti Assalafiy Tech
30.06.2026 06:05 · 👁 7.5K
PI NETWORK YA SHIGA GOGAYYA DA SU APPLE, GOOGLE DA MICROSOFT!!!
Abubuwa uku mahimmai da pi network ta gabatar a jiya ranar bikin Pi2day🔥
Yayin da mafi yawancin mutane a cikin harkar Crypto suke zuba ido suna jiran ganin farashin Pi yayi tashin gwauron zabi, su kuwa Pi Core Team babban shiri suka fito da shi na yadda Pi zai zama babban jigo a daukacin duniyar Intanet (Web2 da Web3).
A bukin Pi2Day na jiya, Core Team sun saki wasu manyan abubuwa guda uku masu girgiza duniyar crypto da internet, wadanda ke nuna cewa Pi ba wai coin na gama-gari ba ne kawai, asali ma yana so ya kafa daular da zata raba gari da su Apple, Google, da Microsoft
Ga muhimman abubuwa guda uku da ya kamata kowane Pioneer ya sani:
👇
(1) SOLO HOST (Juya Kwamfutarka ta Zama Supercomputer) 💻
Wannan wani sabon tsari ne a Pi Desktop (na kwamfuta) wanda zai baiwa masu ƙera manhajoji (Developers) damar kawo apps na AI (Artificial Intelligence) da manhajar raba karfin kwamfuta (Distributed Computing).
Kamar yadda mutane ke amfani da kwamfutar su wajen gudanar da Node na Pi, yanzu zasu iya amfani da ita wajen gudanar da manhajar AI (misali kamar wani app da ake ƙira Hermes). Sirrinka da bayananka suna nan a kwamfutarka ba tare da sun tafi uwar garken (server) wani kamfani ba.
Wannan kalubale ne ga Manyan Kamfanoni, saboda irin su Google da Microsoft suna kashe biliyoyin daloli wajen gina "Cloud Servers" na AI. Amma Pi yana so ya hada ƙarfin kwamfutoci sama da 420,000 na Pioneers don su zama babbar kwamfuta guda ɗaya ta duniya ba tare da mallakar wani babban server ba.
(2) PI SIGN-IN (Mabudin Intanet Kamar "Sign in with Google") 🔑🌐
Wannan tsari ne da zai ba ka damar amfani da asusunka na Pi (Pi Account) wajen yin rajista ko shiga (Login) a sauran jafar yanar gizo (websites) da apps na waje da ba na Pi ba, ba sai ka tsaya kana ƙirƙirar sabon password ko username a kowane website ba. Da zarar ka danna "Sign in with Pi," ka shiga ke nan cikin sauƙi ta hanyar amfani da Pi Browser dinka.
Kamar yadda kake gani ana sa "Sign in with Google" ko "Apple" a kafar yanar gizo, yanzu Pi ya shigo wannan sa'ar. Bambancin shi ne, Pi yana zuwa ne da asusun da aka tabbatar na mutum ne da aka tantance (bashi da bot ko fake accounts), kuma yana da alaƙa da Pi Wallet don biyan kuɗi na gaba, ba kamar yadda a Google zaka buɗe account barkatai kai kaɗai ba.
(3) PI VERIFY (Zama Kamfanin Tantance Mutane Na Duniya)
Pi Network ya buɗe tsarin sa na KYC (tantance bil'adama) ga sauran kamfanonin waje da bankuna na intanet (Fintechs) wadanda suke bukatar tantance mambobinsu.
Kamfanonin waje zasu rika amfani da fasahar Pi wajen gano mutanen gaskiya domin magance zamba da fake accounts. Kuma babban abin farin cikin shi ne, Wadannan kamfanoni na waje zasu rika biyan kudi ne da Pi Coin domin amfani da wannan service ɗin na PiVerify.
Pi ya riga ya tantance mutane sama da miliyan 18 a kasashe sama da 200. Yanzu Pi ya daina zama mai neman KYC, ya koma shi ne mai bayar da KYC (KYC Provider) ga duniya. Wannan zai kawo babban sauyi Na use case (utility) da bukatar Pi Coin a kasuwa ta zahiri.
Yayin da muke ke jiran yaushe za a bude Mainnet ko nawa ne farashi?, mu sani cewa darajar crypto tana ginuwa ne akan amfaninta (Utility). Pi Core Team suna aiki ta ƙuru wajen faɗaɗa utility da use case, suna gina ababen more rayuwa ne na intanet wanda zai tilasta wa manyan kamfanoni amfani da shi.
Idan Pi ya zama shi ne mabudin shiga websites, shi ne mai bada karfin AI, kuma shi ne mai tantance mutane a duniya... To batun farashi lokaci ne kawai in sha Allah. Babagana Aisami✍️
Allah Ya tabbatar mana da alherin Pi, Allah Ya sa muna daga cikin wadanda zasu amfana mu kuma amfani al'umma🙏
D
Datti Assalafiy Tech
15.06.2026 05:21 · 👁 12.8K
MINING YA DAWO..
Mining na Telegram mai inganci ya dawo, sun gyara kuskurensu, sannan sun canza salo
Telegram sun kawo sabon mining mai suna GRAM domin su farfado da TON block chain din su
Ga |ink ku yi register ku fara mining GRAM tun yanzu
👇
https://t.me/Gramnetwork_bot?startapp=467642224
Abin burgewa shine, wannan GRAM mining din kana tarawa zaka iya siyar da abinka a black market ba sai an jira ba, yanzu haka mutanen mu suna saya shigen irin yadda akayi na Pi da Sidra
D
Datti Assalafiy Tech
12.04.2026 20:35 · 👁 31.9K
Yadda jirgin yaki ya babbake bayin Allah a kasuwar Jilli
D
Datti Assalafiy Tech
08.04.2026 18:09 · 👁 32.2K
FACE VERIFICATION YANA DA MUTUKAR MUHIMMACHI A GEMGALA😊
KUMA LALLE ANA SAMUN ALKHRY DA GEMGALA
domin na cire kudi ba sau Daya ba sau biu ba
A GEMGALA
Kuma kaima zaka iya samu mutukar kayi join kayi aiki kamar haka
*Buga game din domin Tara points
*Kasance Mai Dora videos ko kallon videos
Domin Tara points
Manhaja ce ta social media kamar TikTok Saida banbanchin su su Wann Duk abnda kayi ana biyan ka ne
*Refering watou gayyata Duk mutum Daya ka gayyata akwai 10k points
Mutukar yayi full verification
Watou shi Wann point din da zarar yakai
100k to kana da 10$ kenen
Kuma ko dala dubu zaka Tara zaka iya cire kayan ka
Note#
Saidai face verification yapi komai muhimmachi sbd samun cikkakiyar dama a manhaja din
Ba kuma a saka ko sisi
Ga link nan a kasa ga masu shaawar shiga
https://getblock.me/u/25583477
D
Datti Assalafiy Tech
06.04.2026 06:32 · 👁 25.5K
PI NETWORK SUN FARA SECOND MIGRATION
Tun kusan sati uku da suka wuce Pi Network suka fara second migration zuwa wallet, wato a wannan second migration din suna hadawa da bonus na yawan referral dinka da suka tsallake KYC da bonus na security circle
Sannan wadanda basu samu first migration ba zasu samu matukar sun cika ka'ida, kuma Pi Network sunce zasu fifita first migration akan second migration
Pi network suna ta nanata maganar cewa kafin mutum ya samu second migration na Pi dinsa sai ya saita 2FA, shine ka daura email address dinka a kan Pi da kake mining, da kuma confirming wallet a mainnet checklist step 3
Sun kawo wannan tsarin ne saboda su tsare dukiyar mutane daga sharrin scammers
A halin da ake ciki wasu har sun fara samun second migration na Pi din su, don haka ayi kokarin cika ka'idar da suka gindaya
Wadanda suka batar da Passphrase dinsu suna da damar da zasu canza wani kafin a tura musu first ko second migration
Sannan a kula, akwai wasu scammers sun kirkiri wani website suna cewa a shiga ayi 2FA a cikinsa, duk inda kuka gani kar ku shiga
Muna sake karfafa gwiwar Pioneers din mu, kar ku sayar da Pi dinku, idan bukata ta kama; ku sayar da rabi ku ajiye rabin abinda kuka samu zuwa nan gaba ku sha mamaki
Duk bayanin da kake nema a kan Pi, tun daga kan yadda ake register, yadda ake mining, yadda ake KYC, yadda ake creating wallet, yadda ake saita 2FA, yadda ake kammala mainnet checklist step 1 zuwa 9 da sauransu, idan kaje YouTube kayi tambaya da yaren da kake fahimta za'a nuna maka bidiyo
Allah Ka tabbatar mana da alheri, Ka kare mana Pi din mu
D
Datti Assalafiy Tech
06.04.2026 05:57 · 👁 17.7K
Ana samun alkairy sosai da GEMGALA
Manhaja ce wacce ake buga game a Tara points ko kallon videos ko Dora videos kamar irin na TikTok
Shima ana Tara point
Da zarar points din yakai 100k
10$ kenen Kuma zaka cire nan take
Akwai stari na referral suna bada points sosai Duk mutum Daya 10k points kaga a mutum goma ka samu 10$ kenen Kuma zaka cire kayar Ka
Ga link ga nan ga masu shaawa
#Note baa saka ko sisi
Ana bukatar face verification domin
Kammala setting na accounts
https://getblock.me/u/25583477
D
Datti Assalafiy Tech
30.03.2026 05:05 · 👁 25.7K
Muna da babban zargi a kan wannan bature na Amurka da yake yawan zuwa birnin Jos yana ingiza kiyayyar addini, yayi wannan bidiyo a lokacin da harin ya faru ana kona gawar Musulmai